MAGANIN KARIN KARFIN AZZAKARI MAI SUQIN HADAWA KOMA GARANTI NEH
MAGANIN KARIN KARFIN AZZAKARI MAI SUQIN HADAWA KOMA GARANTI NEH
Idan matarka Tana kuka dakai Sabida Rashin gamsarawa toga maganin dazakayi amfani dashi
Kamar yadda kuka sani akwai maza da dama da suke fama da karancin girman gaba da rashin tsawo da kauri, wanda wannan matsalar take ci musu tuwo a kwarya.
Bayan haka sai suyi ta neman hanyar da zasu rabu da wannan matsalar amma basu hakan ya gagara, to a yau mun kawo muku wani sahihin ingancaccan maganin karin girman Azzakari tsawo da kuma kauri.
Abubuwan da za’a nema domin hada wannan sahihin ingancaccan maganin sune kamar haka.
(1) – Albasa babba guda daya.
(2) – Tafarnuwa gusa hudu zuwa biyar.
(3) – Ruwa karamin kofi.
Idan an nemo wadannan abubuwan ga yadda zaku hada su cikin sauki ba tare da kun sha wahala ba.
Za’a markade albasa da tafarnuwa waje daya da ruwa karamin kofi, bayan nan sai a zuba zuma a ciki a gauraye su sosai.
Bayan an gama hade su, za’a rika shan babban chokali 2 da safe 2 da daddare tsawon wata daya idan kana so kaga sakamako me kyau.
Kuma yana karawa Azzakari karfi da hana saurin kawowa da kara ruwan maniyi.