Masha Allah: Da Alamu Za’a Kara Shan Babban Shagalin Bikin Jaruma Khadija Mai Numfashi Yanzu…

 Masha Allah; Jarumar Kannywood Khadija Mai Numfashi Tafitar da Mijin dazata Aura Nan Bada Jimawa Ba Kuma Shima Dan Masana’antar Kannywood Ne.

Yanzu Mukai Karoda Labari Mai Dadi Wato dai Jaruma Khadija Mai Numfashi Ta Fitar da Mijin dazata Aura Mai Suna Ibrashim Ahmad Wannan Bawan Allah Data Tsayar a Matsayin Mijin dazata Aura Shima Yana Daya Daga Cikin Manyan Producers da Suke a Wannan Masana’anta Ta Kannywood.

Babu Shakka Jarumai Dadama Sunyi Matukar Taya’ta Murna Kana Sun’ji Dadi Matuka da Wannan Abu Yafaru Da Ita Saboda Kuwa Babu Shakka Sun Taya’ta Murna Sosai Akan Allah Yabasu Zaman Lafiya da Junan Su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button