Masha Allah; Jaruma Murja Ibrashim Kunya Tafitar Da Mijin dazata Aura Alhandulillah Za:a Sha Babban Shagalin Biki Yanzu a….

 Masha Allah; Jaruma Murja Ibrashim Kunya Tafitar Da Mijin dazata Aura Alhandulillah Za:a Sha Babban Shagalin Biki Yanzu a….

Babu Shakka Jarumar Kannywood Murja Kunya Tayi Matukar Burge Masoyan Ta Kana Ta Fatan Ta Masu Rai Na Fitar da Wannan Saurayi data yi a Matsayin Mijin Aure.

Sai dai Muyi Fatan Allah Yakaimu Lokacin Biki Musha Babban Biki a Wannan Masana’anta Ta Kannywood Kuma Tabbas Jarumai Suma Sunyi Matukar Taya’ta Murna Gamida Farin Ciki da Fatan Alkairi.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Saurayin da Jarumar Kannywood Wato Murja Kunya Ta Saki Wannan Kenan.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button