Masha Allah Malam Aminu Daurawa Zai Angon Ce Da Wata Kyakkyawar Budurwa Ma Haddaciyar Al’Qur’ani
Masha Allah Malam Aminu Daurawa Zai Angon Ce Da Wata Kyakkyawar Budurwa Ma Haddaciyar Al’Qur’ani
Labarin da muke samu a yanzu nace wa
Sheikh Malam Aminu Ibrahim Daurawa Zai Angwance Da Matashiyar Budurwa, Hafizar Al-Qur’ani, Hafiza Haulatu Aminu Ishaq, Ranar Juma’a Mai Zuwa A Garin Gusau Dake Jihar Zamfara
Allah ya sanya alkhairi, Ameen.