MASHA ALLAH; Za’a Sha Shagalin Bikin Malam Aminu Daurawa da Wata Daliba data Haddace Alqur’ani Mai Girma…
MASHA ALLAH; Za’a Sha Shagalin Bikin Malam Aminu Daurawa da Wata Daliba data Haddace Alqur’ani Mai Girma…
Alhandulillah; Za’a Sha Shagalin Bikin Jarumin Kannywood Razaqi Na Shirin Dadin Kowa Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.
Masha Allah Shagalin Bikin Jarumin Kannywood Razaqi Na Shirin Dadin Kowa Tabbas Wannan Lamari Jama’a Yanzu Haka Suna Nan Suna Fara Tayasa Murnar Aure.
Sai dai Har Yanzu Wannan Magana Bai Zama Tabbas Ba Domin Kuwa Yanzu Haka Bayan Mun Bibiyi Wannan Labari Mun Gano Wannan Labari Bai Zama Na Gaske Ba.
Amma kuma Har Yanzu Muna Bibiyar Wannan Lamari Sai dai Bamuda Tabbaci Akan Wannan Lamari Na Sakin Fefen Bidiyon Shagalin Bikin Razaqi.