Masha’Allah Amira Sanda Da Angonta Sun Har Sun Isa Kasa Mai Tsarki Domin Ibada da Godia ga Ubangiji

 Masha’Allah Amira Sanda Da Angonta Sun Har Sun Isa Kasa Mai Tsarki Domin Ibada da Godia ga Ubangiji

Bayan Jaruma amira sanda tayi auren sirri Sai wanda ba kowa ne ya sani ba a Masana’antar Kannywood sai dai kawai akaji labarin daga sama hakan yasa ba kowa ne ya halarci daurin auren ba.

Bayan daura aure kuma sai jaruma tare da Angonta suka shilla kasa mai tsarki Domin gudanar da ibada hade cin amarcinsu acan.

Kalli vedion anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button