Mawaki nura m inuwa yayiwa Kwankwaso Sabuwar Wakar zama shugaban kasar Nigeria
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Fitaccen mawakin kannywood wanda kukafi sani da nura M Inuwa ya wake dan takarar shugaban kasar Nigeria kwankwaso
Mudai ba muda abinda yaci mu roki allah ya bamu shugaba na gari wanda zai tausayawa talakawa arewacin Nigeria
Haka zalika muna fatan allah ya kara dafawa dan takarar shugaban kasar Nigeria kwankwaso
Wannan yabiyo bayan yadda mutane suke kara nuna siyayyar su akan kwankwaso dan takarar shugaban kasar Nigeria kwankwaso
Mudai ba muda abinda yaci mu roki allah ya bamu shugaba na gari wanda zai tausayawa talakawa arewacin Nigeria
Haka zalika muna fatan allah ya kara dafawa dan takarar shugaban kasar Nigeria kwankwaso