Miji ya fadi ya mutu bayan ganin gawar matar sa a wannan lokacin kalli abun tausayi malan
Abu kamar wasa dai kalli yadda masana’antar kannywood take kawo wasu irin abun mamakin harma dai a wannan lokacin sai kaga kamar Babu lissafi a cikin rayuwar alumma a wannan lokacin
wani abu daga wurin kowa ko da mahaifinka, mahaifiyarka, mijinta, matarka, danka, ‘yarka da sauransu. Ka taimake su da iyawarka ko da wanene su, talaka ko mai arziki. Ka nemi taimako daga Ubangijinka kawai.
Mu je, a yau mafi yawan mutane suna daukar abin da Allah bai dora musu ba. Domin kun san kanku, ba ku da kuɗin siyan waya mai tsada ko mota ko tufafi ko gida ko abin da ba zai amfane ku da komai ba da sauransu.