Mutum 30 Sun Ƙone Ƙurmus A Hatsarin Mota A hanyar Kano zuwa zaria

 Mutum 30 Sun Ƙone Ƙurmus A Hatsarin Mota A hanyar Kano zuwa zaria An tabbatar da rasuwar mutum 30 yayin da wasu takwas suka jikkata a wani hatsarin mota

hatsarin ya faru ne cikin tsakar-dare bayan da wasu motoci uku kirar Toyota Hiace da kuma wata mota da ke ajiye suka hadu da juna

Kwamandan ya ce hatsarin ya ritsa ne da mutum 31 wadanda suka hada da maza 11 da mace daya wadanda suka kone kurmus ta yadda ba a iya gane su

Ya ce Daga cikin mutum 31 da hatsarin ya shafa mutum takwas da suka hada da maza bakwai da mace daya sun sami raunuka mutum 19 kuma sun kone kurmus ta yadda ba za a iya gane su ba Binciken farko-farko ya nuna cewa babban makasudin hatsarin shi ne gudun wuce sa’a da kuma kokarin wuce wasu ababen hawan ba bisa ka’ai

da ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button