PROSPA Hadin Gwiwa Da F-Techno Management Limited Suna Neman Ma’aikata

 PROSPA Hadin Gwiwa Da F-Techno Management Limited Suna Neman Ma’aikata 300 A Kano


Bayanan da ake nema domin cancantar neman wannan aikin sun hada da:-


1. Duk mai neman aikin dole ya kasance yana da shaidar karatu ta HND ko kuma abin da yake daidai da ita. 


2. Dole ne ya kasance yana da sha’awar yin aiki (Field Work)


3. Dole ya kasance mazaunin Kano kuma yana da ingantacciyar hanyar sadarwa (Good communication skills)


Duk wanda ya cika wadannan sharudda kuma yana da sha’awar yin wannan aikin  sai ya ziyarci wannan shafin domin cikawa. 


SHIGA NAN domin ziyartar shafin.


Kawai Iya mutum 300 ake buqata, ana bada shawara ga masu bautar qasa “coppers”  su cike neman wannan aikin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button