Rahama sadau Tagoyi da bayan Safara’u akan iskanci da suke da 442

 Rahama sadau Tagoyi da bayan Safara’u akan iskanci da suke da 442

Fitacciyar Jarumar Kannywood Rahama Sadau ta koka kana ta kalubalanci masu ruwa da tsaki na cikin masana’antar kannywood.

Jarumar ta bayyana abunda ya faru da Safara’u bai kamaci ace an koreta ba,domin daga ankori mutum daga industry dole wata hanyar mara kyau zai fara bi,hakan kuma nasa rayuwar mutum a tsaka mai wuya,watakil ma bakin ciki yasa ya kashe kansa.

Rahama din tace bai kamata ace kawai wasu wadanda bama kasan dasu ba ace wai daga abu kaza ya faru suce sun koreka,saboda wani kankanin abu na fahimtar juna.

Daga karshe Rahama Sadau din ta bayyanawa duniya karara cewa bata damu da korar da akace anyi mata ba ta farko da kuma ta biyun da akayi a shekarun baya.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.

Ayi kallo lafiya!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button