Sabon tallah Film din Hausa Wannan Zai Bata Tarbiyya A Fili

Sabon tallah Film din Hausa Wannan Zai Bata Tarbiyya A Fili
InnalillahiWa’innaIllaihirRaji’un! Tallen Sabon Fim Din Hausa Da ake Koyar Da Jema’e , Wannan Fim Din Kwata Kwata Baikamata Ace Ayishi Ba. Domin Babu Wani Ilmantarwa Saidai Barna Mai Yawa A Ciki,
An Saki Tallan Wani Fim Wanda Mata Ke Koyar Da Yanda Ake Jema’e A Hausa, Fim Din Mai Suna (Makaranta) Inda A Fim Din Banda Rashin Kunya Da Nuna Lalata Ba Abin Da Akeyi.
Bai Kamata Hukumar Tace Fina Finai Ta Bari A Saki Wannan Fim Din Ba, Saboda Gujewa Abin Da Zai Je Ya Dawo.
Kalli Tallan Fim Din Anan.