Sha’aban sharada ya sake sa Gasar motoci daabura da kudi amma wannan karon ta yabon nnabi S.a.w

 Sha’aban sharada ya sake sa Gasar motoci daabura da kudi amma wannan karon ta yabon Annabi

Kamar yadda kuka sani a yanzu ne gangar siyasa tamotsa a Najeriya yan siyasa suna amfani da kafar Tiktok suna saka gasar wakokin su ko a kwanakin baya mawaki Rara. Yasaka gasar kawar bola Tunubu 

Mutane sun bukaci dai a dinga saka gasar ta karatu ko yabo dubu dayanayin Lalacewar zamani

A wannan karan dan siyasar nan malam Sha’aban Sharada yasaka ta yabon Annabi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button