Shin Da Gaske Kasuwar zamani ta Gezawa Commodity Exchange

Shin Da Gaske Kasuwar zamani ta Gezawa Commodity Exchange?


Ana zargin cewa Kasuwar zamani ta Gezawa Commodity Exchange mallakin Akanta Janar Ne wato Ahmad Idris wanda a halin yanzu yake hannun Hukumar EFCC domin gudanar da bincike,

Shidai wannan wuri ana zargin cewa mallakin Akanta Janaral ne Ahmed Idris, Wanda yanzu haka yake ci gaba da hutawa a komar Hukumar nan mai yaƙi ta cin hanci da rashawa ta EFCC

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button