Shin Ka San Mutane Nawa Ne Suka Tsallake Tantancewar Primary Election
Shin Ka San Mutane Nawa Ne Suka Tsallake Tantancewar Primary Election Na Jamiyar APC Don Neman Tsayawa Takarar Gwamna A Jihar jigawa?
A yanzu mutane 9 ne suka tsallake tantancewar tsayawa takarar Gwamna Karkashin tutar Jam’iya mai mulki wato APC
Ga jerin mutane:-
1. Sabo Mohammed
2. Umar A Namadi
3. Ibrahim Hassan Hadejia
4. Ahmed Rufa’i Zakari
5. Farouk Adamu Aliyu
6. Adam Mukhtar Mohammed
7. Sani Hussaini Garun-Gabas
8. Apam Mouktar Mohammed
9. Mohammed Aminu Kani