Shuđiyar Jaririyar Da Babarta Ta Yi Watsi Da Ita Mahaifinta Ya Cigaba Da Kula Da Ita
Shuđiyar Jaririyar Da Babarta Ta Yi Watsi Da Ita Mahaifinta Ya Cigaba Da Kula Da Ita
Wata mata ta watsi da jaririyar da ta haifa saboda launin jikinta ya kasance shuɗi,
A yanzu dai jaririyar ta na ƙarƙashin kulawar mahaifinta a qasar Saliyo,
wannan yanayin da yarinyar ta ke ciki ana kiransa da Methemoglobinemia a likitance Blue Baby Syndrome.