Tallafin Karatu Daga Kamfanin Sadarwa Na MTN-NG

Tallafin Karatu Daga Kamfanin Sadarwa Na MTN
Akwai abubuwa masu matuqar muhimmanci da ya kamata ka fahimta kuma kake da buqatarsu wanda dole sai kana da su sannan za ka samu damar samun wannan tallafi na karatu da kamfanin sadarwa na MTN zai bada,
Ga mataken da za ka bi domin neman Wannan tallalfi,
Akwai matakai guda 8 ko kuma shafi guda 8 wanda kowanne shafi yana đauke da wasu bayanai da ake da buqata ka shigar da su.
Za ka latsa Wannan adireshin https://foundation.mtnonline.com/scholarship/stss Or Click Here To Apply
wanda zai đaukeka zuwa ga shafin farko domin fara cika neman Wannan taimako
A kowanne shafi akwai abubuwan da ake buqata gashinan cikin hoto, duk lokacin da ka cike abubuwan da ake buqata a kowanne shafi daga can qasa Akwai wajen da aka rubuta NEXT sai ka Danna shi domin zuwa ga shafi na gaba.
wanda
Page 1
Surname
First Name
Middle Name
Gender
Date of birth
State Of Origin
Local government area
State Of Residence
Local Government Area of Residence

Marital status
Alternative email
Phone No.
Alternative phone
Are you physically challenge
Passport
Year of admission
Mode of admission
Unified Tertiary Matriculation Examination(UTME) Reg Number
Institution Type
Institution Name
Faculty
Department
Course Of Study
Matric Number
Current academic level
Who currently pays your fees?
Cummulative Grade Point Average
Course Duration
Study Mode
Institution Geo-Political Zone
Institution Location (State)
Previous Institution
Secondary School Attended
Date attended from
Date attended to
Number of sittings(O’Level)
Extra curricular activites
Page 8
Next of kin’s fullname
Next of kin’s home address
Next of kin’s occupation
Next of kin’s phone no
Next of kin’s email address
Next of kin’s relationship