Tallafin Koyon Sana’o’in Zamani Daga BINANCE / Binance Charity Tech Scholarship

Tallafin Koyon Sana’o’in Zamani Daga BINANCE – Binance Charity Tech Scholarship


Babbar kasuwar Cryptocurrencies ta duniya BINANCE ta yi hađin gwiwa da UTIVA domin ilimantar da matasa ‘yan qasashen Africa har su dubu hamsin (50,000), sannan kuma za ta bayar da tallafin karatu na koyon manyan sana’o’i na fasahar zamani ga matasa ‘yan Africa har dubu đaya (1,000) na shekara đaya.


Binance Charity, the philanthropic arm of Binance, the world’s leading cryptocurrency and blockchain infrastructure provider has partnered with Utiva to educate 50,000 Africans across different countries and provide scholarships for 1,000 Africans in a 1-year intensive skill training program to learn any premium tech skill and also get started in the Web3 Space.

Domin samun wannan dama dole ka mallaki wađannan 

 • Shekarunka su kasance tsakanin 18-35
 • Matashi đan Africa
 • Ka kasance ka gama karatun digiri, ko kuma đan kasuwa ko kuma kana da sha’awar koyon fasahar zamani 

Are You Eligible?

If you are excited about the digital disruptions taking place across the globe, are between 18 and 35 years old, and are looking to gain specialized skills that will help you break into a high-income, globally-relevant tech career, this is for you

Age

 • Between 18 and 35 years of age

Geography

 • Open for all African Youth.

Career Status

 • Recent graduates, young professionals, entrepreneurs, and anyone looking to gain the skills to transform their future.


Daga cikin courses din da za a koyar akwai 

 • Data Science
 • UI/UX Design
 • Product Management
 • Software Development
 • Cloud Developers
 • Business Analysis
 • Product Marketing

Domin samun cikakken bayanin wannan damar da kuma hanyar da za ka bi domin cikawa sai ka latsa wannan adireshin da ke qasa cikin jan rubutu 

Click Here To Apply https://utiva.io/binancecharity

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button