Tirkashi Ashe Wannan Dalilin Ne Ya Raba Hamisu Breaker Da Mome Gombe

Tirkashi Ashe Wannan Dalilin Ne Ya Raba Hamisu Breaker Da Mome Gombe

TATTALIN MIJI

Yar uwa ki bude kunnenki

gawani sirrin

 

kinyi wannan me house bazai sake jin dadi

wata mace ba, ki samu busheshiyar kubewarki

cokali uku ki matse lemon tsami aciki da madara

kizauna ki shanye ki dibi kadan ki hada da

dakeken bagaruwa kiyi matsi dashi na awa daya

sai ki wanke to fa ranar oga sai yayi kukan

agagwa

Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki

yaji ki a matse kike, ba”a son lokacin da miji zai

kusanci matarsa ya wuce siririf. Don haka ya ke

da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya

bude. Abubuwan da ke matse mace suna da yawa

misali

Bagaruwan hausa…..ana dafa ta da ganyen

magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko

ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman

30mins a kalla sau biyu a sati

Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi

zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da

madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki

da dumin ta ko a rika tsarki ds ruwan ko kuma a

zuba kanunfari a garwashi a tsugunna shi ma sau

2 a sati

Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan

ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da

zuma arika matsi da shi bayan isha’I idan zaki

kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin

da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a

ciki shima a kalla 3x a sati

Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankadr

yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun

yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma

kullum hq cikin kamshi….yana gyara macen da ta

haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke

ki fara amfani dashi har ki ar’bain..

 

MEKIKE NEMA BAYAN

SO WAJEN MAIGIDA??? Yar’uwata kigwada

wannan Wallahi wallahi zakisha mamaki indai

NI’IMA ne saidai kifadama wani.

.Ki nemi

Dabino wanda ba busasshe ba (lubiya) da

Kankana mai yashi. kici dabinon sosai sai ki sha

kankana daga baya.ki aikata haka kamar bayan

La’asar

. Kisami man Hulba da pure madara

kota shanu ko peak ta ruwa sai ki hada ki aje yayi

1hr kafin ki kwanta.Idan zaki kwanta sai kisha sai

ki tsaya kamar 3mins saiki kwanta. Kisami

lalle 1cup kisa a ruwa ki dafa sai kijuye kisa a

baho kizauna Wallahi kam zaki matse. ko kinsan

tsarki da Sabulu na iya causing cancer agabanki?

Musamman detol dominshi yana kashe kwayoyine

agaban macce damasu amfani da marar

amfani..kisami KALTUFA(brown venigar) kirinka

tsarki dashi. Kiyi sharing ma yan’uwa mata kema

kisami Lada. Sadakatujjariya

ABUBUWAN DAKESA

MACE

TAFITA DAGA ZUCIYAR MIJINTA

1.RIKO

Riko shine idan an aikatamata wani laifi kabar

abin aranka batare da kayafe ba.

Uwargida kada kizamo mai riko domin hakan ba

karamin jamaki matsala ba zaiyi musamman idan

mijinki nada saurin fushi . Saboda haka idan abu

yafaru mudinga hakuri domin mata ansanmu da

hakuri da juriya idan akai abu to dazaran ya

wuce to amaida komi ba komi bane domin

aljannarmu tana karkashin su sai sun daga zamu

samu mata mudinga hakuri aduk lamuran mu

sai muga mundace

2. YAWON MITA

Yar’uwa kar zizamto cikin mata masu yawan

mita a gurin maji

Abu baya wucewa ayita dawo da magana baya

wanan zai haddasamaki…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button