Tirkashi lilin baba yayi na maza ummi rahab tasamu juna biyu kalli wani videon ta tana nakuda zata haihu kwance a gadon asibiti danna nan

Tirkashi lilin baba yayi na maza ummi rahab tasamu juna biyu kalli wani videon ta tana nakuda zata haihu kwance a gadon asibiti danna nan
GA AMSOSHIN WADANNAN TAMBAYOYIN KAMAR HAKA
.
1. Akwai wasu Manyan Annabawa guda uku (3) wadanda Kansu bai ta’ba yin furfura ba.
(Sunayensu yazo acikin Suratu Maryam A.S ) Suwaye wadannan??
.
ANSWER:
Wadannan Annabawan sune
1) ANNABI HARUNA
2) ANNABI ISMA’I’ll
3) ANNABI IDRIS
.
.
2. Akwai wasu Annabawa guda Uku (3)
wadanda basu taba yin Aure ba har suka koma ga Allah (Su ma sunayensu yazo ajere acikin Suratul An-aam). Meye sunansu?
.
ANSWER:
Wadannan Annabawan sune:
1) ANNABI YAHAYA
2) ANNABI ISAH
3) ANNABI ILIYAS
.
.
3. Akwai wasu Annabawa guda biyu, (2)
Sarakuna ne kuma Manzanni ne. Daya daga cikinsu shiya haifi dayan. Meye sunansu?
.
ANSWER:
Wadannan Annabawan sune:
1) ANNABI DAUDA wanda shi ya haifi
2) ANNABI SULEIMAN
.
.
4. Akwai wasu Annabawa Mursalai guda (2) Wa da Qani ne. Shi Qanin an bashi Littafi da Mu’ujizozi. shi kuma yayan an bashi Fasahar harshe. Meye sunansu?
.
ANSWER:
Wadannan Annabawan sune:
1) ANNABI MUSA (shine karami ) Allah ya bashi littafi mai suna “ATTAURA” kuma ya bashi mu’ojuzoji misali sarrafa “SANDA” Sai kuma
2) ANNABI HARUNA (Shine yayan) Allah ya bashi FASAHAR HARSHE
.
.
5. Akwai wani Annabi Mursali (Ba Annabi Adamu bane) amma duk wanda ka gani abayan Qasa, to Jikansa ne. Wani Annabine?
.
ANSWER:
Wannan Annabi Shine:
Adamu na biyu wato ANNABI NUHU A.S
.
.
6. Annabi Ya’aqubu yana da wani suna wanda Allah ya ambaceshi dashi acikin Alqur’ani. Kuma har yanzu ana kiran Zuriyarsa da wannan Sunan.. Shin wanne suna ne wannan?
.
ANSWER:
An kira su da “ALI YAKUBU” a suratul Maryam, amma kuma an bashi sunan “ISRA’I’ll” zuri’ar sa kuma BANU ISRA’ILA
.
.
7. Akwai wata halitta wacce Allah yai mata Wahayi. ita ba Mutum bace, ba Aljan bace, kuma ba Mala’ika bace. Shin wacce Halitta ce wannan?
.
ANSWER:
Wadannan Halittu sune:
1) TURURUWA da kuma
2) QUDAN ZUMA
.
Allhamdullahi Mungode
Allah yakara mana fahimtar Alqur,ani alfarman Wanda yazo dashi wato ANNABI S.A.W