Toffa Qalu Innalillahi Hakika Wannan Lamari Ne Daya Kamata Ace An kiyaye Sa, Kalli Bidiyon Nan Kasha Mamaki yadda Kafar’ta Ta Koma Yanzu.

Toffa Qalu Innalillahi Hakika Wannan Lamari Ne Daya Kamata Ace An kiyaye Sa, Kalli Bidiyon Nan Kasha Mamaki yadda Kafar’ta Ta Koma Yanzu.

RAYUWA MAI BAN TSORO

 

A dazu da yamma Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya karbi bakuncin wasu dattijai da suka ziyarce shi a gidansa na unguwar Sarari, a mazabar Kofar Mazugal cikin kwaryar Birnin Kano.

 

Alhaji Aminu Dantata shekararsa 92 a duniya. A cikin wadanda suka ziyarce shi akwai Alhaji Tanko Yakasai. Tanko Yakasai shekararsa 96. Haka kuma akwai Alhaji Musa Gwadabe, shi kuma shekararsa 86.

 

A zamanin mulkin Audu Bako, Alhaji Aminu Dantata ya rike mukamin kwamishinan kasuwanci a jihar Kano a shekarar 1967. Shi kuma Alhaji Tanko Yakasai ya rike kwamishinan labarai a shekarar 1967 a mulkin Audu Bako. Alhaji Musa Gwadabe kuma ya rike Sakataren gwamnati a mulkin Kano zamanin Alhaji Aliyu Sabo Bakin Zuwo a shekarar 1983.

 

Allah Sarki Alhaji Aminu Dantata ya bayyana wa jama’a da suka ziyarce shi cewa shi yana sauraren kiran Allah kuma ya cika da imani, saboda a tsawon shekara 92 da ya yi, a yanzu ba shi da mutane goma kacal da suka rage masa abokan hulda. Duk sun tafi an bar shi da jikoki, sune kadai abokan hirarsa.

 

Wannan dattijo muna rokon Allah ya cika masa burinsa ya koma ga Allah cikin imani da babbar darajar Aljannar Firdawas a’ala madaukakiya.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button