Tohfa Naziru sarkin waka _ ya saki zazzafar wakar cin mutunci ga Bula tunubu

 Naziru sarkin waka ya saki zazzafar waka tacin mutunci ga Bula tunubu

Wakar ta kasance tacin mutuncice ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Apc wato Bula Ahmad tunubi

Bula tunubu dai ya kasance dan kabilar Yoruba da take kudancin kasar nan kuma tsohon gobnan Lagos ne kuma jigo a jam’iya mai mulki ta Apc wanda kuma zaiyi musu takara a zabe mai zuwa na shekarar 2023

Wakar taja hankalin jama’a musamman wa’yanda suke arewacin najeriya kai harma wayan keson ganin karshen mulkin jam’iyya mai ci ta Apc yazo karshe

Inbaku mantaba Naziru s Ahmad wato sarkin waka ya kasakce manya acikin mawakan wannan kasar na wakoki daban daban harda ma wakar siyasa wanda a baya bayan nan ya yiwa ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyya me adawa wato jam iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar na jihar Adamawa waka

Sarki dai a baya ya kasance mawaki ga shugaban kasa Buhari da kuma gobnonun Apc gabanin zaben 2019 inda daga bisani ta chanja zani inda ya koma yi PDP waka wanda a yanzu ma yazo da salo me ban mamaki da yake wa dan takara jam iyyar PDP Atiku Abubakar wakar dan fuskantar zaben 2023

Mudai Addu’a ce tamu Allah ya gyara mana kasarmu Nigeria .

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button