Tsohuwar ajiya a tsakanin ali nuhu da kuma balaraba allah yajikan rai

 Tsohuwar ajiya a tsakanin ali nuhu da kuma balaraba allah yajikan rai

Tuna baya Ali Nuhu Da Balaraba Allah yaji kanta ya Gafarta mata Ameen

Wannan bidiyon ya sanya da yawa wasu daga cikin jaruman kannywood hawaye musamman wa’yanda sukayi rayuwa da wannan jarumar saboda mace ce mai hakuri ga Kuma fara’a wanda kunsan duk wani dan adam mai fara’a yanada shiga rai domin zaka sameshi baya fushi to itama dai wannan jaruma haka take

Idan kuka kalli wannan video kuma ranku zai sosu domin zaku tuno wannan jarumar lokacin da take taka rawar gani a wannan masana’anta da kuma lokacin data rasu domin tayi mutuwa ne irinta fuju’ a wato lokaci daya sakamakon hadarin mota

An nemo wannan bidiyo acikin rumbun ajiye tarihi na wannan masana’anta ta kannywood wanda hakan shine zai sa ana tunawa da wasu tsofaffin jarumai wanda suka rasu da kuma wanda ka manta dasu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button