VIDEO: “Ku kalli yadda gidan Rarara ke ci da Wuta babu kakkautawa”

VIDEO: “Ku kalli yadda gidan Rarara ke ci
da Wuta babu kakkautawa
Tabbas ya tabbata an kona gidan Rarara a Kano
Wannan kuskure ne mai girma
NASARA DA FADUWANA A ZABEN 2023
(1) Dan takaran Shugaban Kasa na a jam’iyyar PDP Maigirma Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar ya fadi zabe
(2) Sanatan yankina kuma wanda na zaba Sanata Abdul Ahmed Ningi na jam’iyyar PDP yaci zabe
(3) Dan majalisar tarayya na yankina wanda zai wakilcemu a Abuja Dr Adamu Hashimu na jam’iyyar PDP yaci zabe
(4) Gwamnan jihata da na zaba na jam’iyyar PDP Sanata Bala Abdulkadir Kauran Bauchi yaci zabe
(4) Dan majalisar jiha na karamar hukumata na jam’iyyar PDP yaci zabe
A duk wannan zaben da akayi Shugaban Kasa kawai na rasa
Kusan kowa hakane akwai inda yayi nasara akwai inda ya fadi
Anyi zabe an kammala lafiya, ba’a samu tashin hankali mai girma kamar yadda akayi hasashen zai faru ba
ALHAMDULILLAH
Muna rokon Allah Ya taya sabbin shugabannin mu riko, Ya basu ikon jin tausayin mu tare da cika alkawarin da suka dauka
Allah ba zai kyale wadanda suka kona gidan su wanye lafiya ba”