VIDEO: Wallahi Ko Farcen Sheikh Iris Aka Taba Sai Mun Tada Rikicin Addini A Niger…

VIDEO: Wallahi Ko Farcen Sheikh Iris AkaTaba Sai Mun Tada Rikicin Addini A Niger…

KANUMFARI

 

Kanunfari kaɗai kika riƙe zaki samu canji a aurenki ƴar’uwa. Kanunfari yana da powers da shi kaɗai zai iya miki maganin abubuwa da yawa na matsalolin da ya shafi jikinki. Ba wai a shayi ko girki bane kaɗai yake da amfani ba. Mai wuyan shine bama iya jure aiki da abu kullum kuma bamu san hanyoyin sarrafashi ya zama effective ba.

 

Kadan daga cikin amfanoninsa:

 

1. Yana hana warin gaba. yana sanya ƙamshin gaba, yana kuma matsesa.

 

2. Yana wanko ciwukan da suke tattare da wurin, yana ɗauke da antibacterial properties da suke kashe vaginal infections.

 

3. Yana saukar da diabetes, yana hana samuwar cholera. Yana bayar da ƙarfin ƙashi. Sannan yana boosting immune system.

 

4. Yana rage zafin ciwo da kumburi. Da kuma ciwon kai mai tsanani.

 

5. Yana taimakawa wurin samun kuzarin sex da saukar ni’ima sosai.

 

6. Yana rage warin baki yana iya curing gembon ciki (mouth ulcer). Yana warkar da ciwon haƙori.

 

Zaki iya hadiyan kanunfari ko kuma ko ki tauna shi. Sannan zaki iya diban shi ki zuba a ruwa ya kwana ki rinƙa sha kofi ɗaya da daddare kafin ki kwanta ko da safe kafin ki ci komai. Yana cleansing jiki da matse farji da kashe cutuka fiye da tsammaninki. Yana ƙara miki dadi most of maganin mata dashi a ciki.

 

Sannan ga mai fama da diabetes ko mai son rage kiba su jika shi tare da cinnamon (girfa) su rinƙa sha.

 

Yanda nake nawa haďin da nake sha ko da safe ko yamma kullum:

 

Ina samun ruwa a gora sai na zuba kanunfari, na zuba busashshen na’a na’a (mint), na saka girfa (cinnamon) sai na watsa Habhan ko Habbahan (cardamom). Ƴar’uwa to wani lokacin sai ina yi ina yin tsallaken ranaku. Saboda zai ƙara miki ni’ima sosai, sha’awa, ga kashe cutuka marasa adadi har da asthma yana ragewa. In kina Numfashi zaki ji iskan numfashinki na da daɗi. Haka nan bake ba warin gaba sai dai kiji wata na ƙorafi.

 

Mai wuyan shine ki san sirrikan sarrafa kanunfari da abubuwan da ake sarrafata. Ba wai yin tsugunon hayaƙinta tare da bagaruwa bane kaɗai amfaninta a’a akwai wasu wallahi da yawa da masu baku magani kaɗai suka sanshi. Wannan kuma ya rage ga mutum ya je ya nemo sirrikan kama mijinsa da shi ya rike.

 

Ƴar’uwarku Sadeeya Lawal Abubakar.

Ko Kasn Tsawon Lokacin Da Yakamata Ka Dauka Kana Jima’i Da Matarka?:

 

Wani abu da yawanmu maza bamu gane ba shi ne yawan lokacin da ya kamata kayi akan matarka a yayi gudanar da jim’i da ita.

 

Duk da yake babu wani bincike daya tabbatar da hakikanin tsawon lokacin da magidanci zai tsawita akan matarsa ma’ana yana jima’i da ita, sai dai kuma binciken ya tabbatar da cewa mafi karancin lokacin da namiji zaiyi yana jima’i shi ne daga mintuna 3 zuwa 7, duk bamijin da ya kasa daukar wannan lokacin yana saduwa da matarsa to tabbas yanada matsalar daya kamata yaga likita.

 

Haka zalika mintuna 7 zuwa 13 sune yawan tsawon da idan namiji yayi a lokacin saduwa bai takurawa matarsaba shi ma baj jigata kansa ba, kamar yadda bincike ya nuna. Kamar yadda nazarin ya kara tabbatar da cewa mintuna 10 zuwa 30 akan mace ana jima’i da ita lokuta ne da suka wuce hankali ga maza masu irin wannan jimawan akan matansu. Sai dai wadannan tsawon lokatan basu hada da lokutan wasannin motsa sha’awa ba, ana lissafin lokutan ne daga lokacin da shi maigida ya shigar da azzakarin mashigar.

 

Babban abunda ya kamata maza magidanta su kuma fahimta anan shine, ba wai ana nufin cewa dole ne sai maza sun dauki tsawon wadannan lokutan akan matansu ba, ko kuma su takaita kamar yadda kamar yadda binciken ya nuna ba, abun da ya kamata maza su fahinta shine ana bukatar kowani magidanci ya iya fahimtar tsawon lokacin da matarsa take iya samu gamsuwa a jima’ince.

 

Akwai wasu matan a cikin mintuna biyu kacal sun biya bukata, akwai matan da a lokutan wasannin motsa sha’awa ma sun kawo, kamar yadda ake samun wasu matan muddin ba an dauki sama da sa’a guda ko rabin sa’a ana gurzarsu ba basusan ma anayi ba.

 

 

Masana sun bada shawaran cewa, ko wani magidanci dole ne ya fahimci matarsa sosai a jima’ince ta haka ne kawai zai iya gamsar da ita na babu cuta babu cutarwa. Ganin shi gamsar da mace a yayin jima’i dole ne akan dukkannin wani magidanci

Ga mazan da suke yin shaye shaye kamin suyi jima’i suna iya fuskantar Matsalolin ko dai a kamin tsufan su ko bayan tsufan su.

Ita mace ba wai tsawon lokacin da aka dauka akanta shine ke sata gamsuwa ba. Kawai magidanci yayi kokarin gano abubuwan da suke saurin da sauƙin gamsar da matarsa.

 

Wasa da ita ne ko kuma saduwa da ita ke sata gamsuwa da wuri. A saduwa da ita dinma a wani yanayin kwanciyar jima’i take samun gamsuwa. Waɗanan sune abubuwan da maigida zai gano amma bawai sai yayi shaye shaye ba domin gamsar da matarsa.

 

Sai dai babu laifi lokaci zuwa lokaci namiji ya sha maganin da zai kara masa lafiya gaba ko karin Kuzari, amma kada kuma ya zame masa idan bai sha wani abun da ya saba sha ba bazai iya gamsar da matarsa ba.

 

#TsangayarMalam

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button