Videon Yadda Zaka Hada Maganin Karin Kaurin Azzakari Da Karfin Maza

MALAM INA SO NAGA AZZAKARI NA KULLUM A MIKE DA KARFIN SA.

 

.

Shin mazakutar namiji tana iya kasancewa kullum a tsaye koda babu shaawa??

Amsa ita ce aa!

Azzakari yana tashi ne kadai a lokacin da mutum ya kawo shaawa a zuciyar sa,ko yasha wani magani wanda zai ingiza jini cikin jijiyoyin Azzakarin sa.

Wanda hakan shine zai bawa mazakutar tasa damar mikewa tayi karfi.

Anan nake so yan uwa su gane cewa,kwanciyar Azzakari ya zama karami a lokacin da babu shaawa,ba matsala bace haka abun yake kasancewa.

Aiki ne na kwakwalwa da zuciya tare da yan aiken su, lokacin shaawa jini zai shiga jijiyoyin mazakuta gaban naka sai ya mike yayi karfi.

Ku turawa sauran yan uwa domin su amfana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button