Wakar Warr Da Ado Gwanja Yayi Tabar Baya Da Kura

 WAKAR WARRR FULL DINTA 👇👇

Warr

Kuyi ta kanku

Muma muyi takanmu

Dariya bafa so ba

Dariya bafa so ba (sama mata)

Yaraye dadin dariyar le

Me hali bai bari ba

Bana an gama komai (ehh mana)

Bori ya kashe boka

Warr

Layin mu da mata

Sina neman na abinka

Na lura da hannu

Kuma kun iya wanka

Limami kuma nasan

Wannan ya iya yanka

To fatan fa ku gane mu ba wasa muka zoba (ehh mana)

Kasa mata, sama

Kasa mata, sama

Kasa mata, sama

Idan mata da yawa dangi ne nina rada suna

Idan har anka gama, bana nan ansha da rabona (kai)

Wasa wasane, ruwa gayyar gora ne

Wanne wanne ne gidan taron mata ne

Indai taro ne babumu ai suna ne (warr)

Allah yayi sarkin daka shine turmi ahayye

Takun yayi wasu sin saki reshe sin kama ganye (kai gwanja)

Tumbayye tumbayye (tumbayye tumbayye)

Tumbayye tumbayye (tumbayye tumbayye)

Tumbayye Ta cika duniya kowa Tumbayye

Tumbayye Tumbayye

Kamar wasa Tumbayye

Tumbayye Ta cika duniya kowa Tumbayye

Warr

Warr

Haka zasu ji mu ayye

Haka zasu so mu ayye

Haka zasu ganmu ayye

Haka zasu barmu

Da gani da barmu daidai

Da fura da damu daidai

Da tsaki da kamu, munsha da gumin jikin mu

Kafin aji mu ayye

Kafin a gam mu ayye

Kafin a san mu ai munci qashin ubanmu

Zabiya zan amsheki wake

Zabiya zan amsheki wake

Ni ba kudi ba ba mulki ba sarauta

Kuma karkisa tunanin na fiki murya

Kuma ba batu na cinzali an hanani

Zakizo ne koko bazaki zoba

Ahayye zani zo, bari in shafa hoda

Nace zakizo ne koko bazaki zoba

Kai nace maka zani zo bari in shafa hoda

Ko kinzo da ke da hodar ubanku zanci

Warr

Ah ah ah ah

Eh ah ah ah ah

Warr

Eh nayya nayya nayya ah ah ah ah

Haka suke yabawa (warr)

Inata waka, uwata bata hanan ba

Inata waka, ubana bai hanan ba

Inata waka, sarki bai hanan ba

Inata waka, gwamna bai hanan ba

Inata waka, Malam bai hanan ba

To tinda dai har Malam bai hanan ba

Kowa yace zai hanani ubansa zaici

Sama uwa

Kasa da

Kasa kasa

Sama kwai

Sama uwa

Kasa da

Sama kaza

Kasa kwai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button