Yadda wata mata ta fusata zata dauki Munmunan Mataki Akan mijin ta saboda zai kara mata kishiya

 

Kishi kumallon mata a yau muke samun labarin matar data kusan kashe mijin ta har lahira ta hanyar cire masa azzakari dalilin zaiyi mata kishiya.

A yau muna da cikakken rahoto kan mata da miji, kusan shekara guda kenan wannan labarin ke yawo a shafukan sada zumunta saboda babu hujja.
Shi ya sa ba mu kawo shi ba sai yau bayan mun samu shaida.
Wannan rahoto ne na wata mata da ta yi yunkurin kashe mijinta ta hanyar cire azzakarinsa saboda zai kara aure. Yana nufin zai kawo kishiya, ita kuma ta fi son zama ita kadai a gidan mijinta.
Bata son kishiya, ta bayyana za ta iya yin komai don kada ta zauna da kishiya. Bayan ta kasa cire azzakarin mijinta sai aka tambaye ta dalilin da yasa take kokarin cire azzakarin mijinta kuma ta san zai mutu bayan ya cire.
Ta ce “domin ya ce sai ya kara aure kuma ba ta san ko ta cire azzakarinsa ba zai mutu.” Daga baya mun samu rahoton cewa matar tana hannun ‘yan sanda ana tuhumarta da yunkurin kisan kai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button