Yadda Za Ka Fitarwa Da Kan Ka SIGNAL Ta Hanyar Amfani Da Bollinger Band


BOLLINGER BAND BUY SIGNAL 


Lokacin da farashin “token ko coin” yake sauka qasa yake samar da “Bearish Candles” wato “Down Ward Trend” har ta kai ga wannan token đin ya samar da “Bearish Candle” da ya fita daga cikin “Lower Bollinger Band” ( wanda lower Bollinger Band support ne mai qwari) amma saboda saurin saukar da token đin yake sabo da ana samun “Over Sold” hakan ya sa wannan token din ya fasa “support” dinsa na “lower bollinger Band“, Amma bayan ya fasa “support” na “Lower Bollinger Band” ya fita daga cikinsa kuma ya rufe wannan “bearish candle” din “closing” a wajen “Lower Bollinger Band“, Sai kuma ya samar da next  “Candle” wanda shi kuma “Bullish Candle”  ne, amma shi kuma yayi “opening” a wajen “lower Bollinger Band” amma kuma sai ya shigo cikin “Lower Bollinger Band” sannan ya rufe “closing” a cikin “lower Bollinger BandHAKAN YANA NUFIN YA SAMAR MAKA DA “BUY SIGNAL” NE, 

Sai ka je ka qara duba sauran indicators kamar su RSI, MACD da sauransu, sannan kana iya shiga trading view dinka ka fitar da TA domin qara samu tabbaci.

INDICATOR NA BOLLINGER BAND Yana đaya daga cikin mafi muhimmancin Indicators da ake amfani da su domin fitar da BUY OR SELL SIGNAL.

GA ILLUSTRATION NAN A QASA CIKIN HOTUNA

A SANNAN GA WASU MISALAI NAN NA ZAHIRI DA WASU TOKEN SUKAYI ABIN DA MUKAYI BAYANI A SAMA SANNAN KUMA SU KA SAMAR DA “BUY SIGNAL WANDA YA KAI GA SAMUN RIBA.


Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button