Yadda Za Ka Mayar Da Qananan Asset Na Qasa Da $10 Zuwa $BNB Domin Sayar Da Su A BINANCE P2P

Yadda Za Ka Mayar Da  Qananan Asset  Na Qasa Da $10 Zuwa $BNB Domin Sayar Da Su A BINANCE P2P


Da yawa suna kasancewa suna da coin guda đaya ko sama da haka cikin wallet dinsu ta Binance wanda darajarsu ba ta kai $10 ba, Wanda hakan yana nufin ba za su iya sayar da shi ba a Market zuwa USDT ba,

Sabo da mafi qarancin abin da za ka iya saya ko sayarwa a Binance shine $10, duk abin da ya ke qasa da haka ba zaka iya saye ko sayarwa ba, 

Wannan hanyar da za mu yi bayaninta za ta nuna mana yadda za ka mayar da duk wani Coin da kake da shi wanda darajarsa ta ke qasa da $10 zuwa $BNB Sannan kuma ka yi P2P ka sayar da shi. 

Ga cikakken bayani nan cikin Video ya na da kyau mu tsaya mu kalla cikin nutsuwa, Kallon Videon sama da đaya zai bamu damar fahimta sosai da gano wasu abubuwan masu muhimmanci agaremu. 

Ba iya BINANCE ba, da yawa daga cikin kasuwanni ana iya mayar da qananan Asset zuwa ga coin na wannan Kasuwar.

Misali, KUCOIN, COINEX Dss.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button