Yadda zaka hada Ingantacce maganin kafin Azzakari da saurin inzali

KARFIN AZZAKARI

 

Me Nene Rashin Karfin Azzakari Wannan na nufin kwantawarsa kafin agama saduwa Abinda suke jawoshi sune

A) Halayyar mutun yadau kaso 95 bisa 100 sune kamar haka

1.Tsoron daukar cuta ko daukan cik

2. Rashin yadda da matar

3. Tsanar matar

4.Rashin son yanayin jikinta

5.wanda ke bin maza

6. Rashin ilimin saduwa da mace

7. Accident wanda ke taba kashin baya ko kwankwaso

8. Tiyatar bangaren mafitsara,ko wajen kashi

B)Sauran abubuwa

1, Cutar jijiyoyi kamar su ciwon suga

2. Cutar kwakwalwa,zuciya,koda ko hanta

3. shan maganunnuwa

 

MAGANI

1.Canza salon rayuwa kamar su dena shaye shaye

2. Bawa mara lafiya shawarar dena sa azzakarinsa cikin farjin matarsa na tsayin sati 2,saidai wasa sosai banda sex

3. Yin shawara shakaninka da iyalinka akan wane abune yafi taimakamuku wajen shawar taku ta karu.

4. exercise ta hanyar matar tana shafa azzakarin mijin har sai yayi tauri sai ta daina tabarshi yayi laushi,sai ta kara ci gaba da shafawa har sai ya kara tauri. wannan na karawa ma aurata sanin cewa koda an rasa karfin azzakari ana iya dawowa dashi 3.Magani daga likita

 

MAGANCE MATSALAR SAURIN KAWOWA

Hanyoyin magance saurin inzali suna da yawa , wasu hanyoyin na yiwa wasu aiki, wasu kuma sabanin haka , don haka ga hanyoyi kamar haka da mutum zai iya jarrabawa domin neman dacewa:

 

1 A nemi citta (ginger) musamman ɗanya, a wanke a kuma karkare ta , sa’annan a dake ta , ayi shayi da ita , bayan an tashe ta a kofin shayi sai a zuba zuma ta bada ɗanɗano asha shayin da ɗumi. Ayi hakan safe da rana. Citta nada sinadari mai zafi na “gingerol” mai sanya yawan gudanar jini ga laura , wanda hakan na sanya ƙarfin gaba da jinkirin kawowa.

 

2 A nemi man na’a-na’a (peppermint oil) mai kyau, musammman ɗan Misra ko na kamfanin Hemani (Pakistan) . A wanke gaba da ruwan dumi , a goge lemar sa’annan a shafa man ga zakari ya shiga fata, ga kai (glans) da tsawon sandar zakari (shaft) , amma banda kofar fitsari (urethra). Musamman a shafa idan zakari yana mike, sai jira bayan minti 10 zuwa 15 sa’annan a sadu da iyali. Man na’a-na’a na rage “sensitivity” na zakari , wato rage kaifin ɗanɗano da zakari keji ta yanda zai hana saurin kawowa lokacin jima’i. Haka kuma za’a iya amfani da man kanimfari (clove oil) mai kyau a maimakon man na’a-na’a. Bugu da kari, man kanimfari na maganin karfin gaba.

 

3 Fita daga gaban mace na ‘yan mintoci a lokacinda mutum yaji ya kusa kawowa, da kuma fita daga cikin farji da matse kan zakari da hannu (squeeze and pause technique/penis grip) a lokacinda mutum

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button