Yadda zaku hada sahihin maganin kankancewar Mazakuta domin biyawa iyali bukata a yayin saduwa

MAGANIN KANKANCEWAR GABA:

🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴

DUK NAMIJI DA YANA FAMA DA KANKANCEWAR GABA NA SANYI KO ISTIMNA’I WANNAN MAGANIN YANA AIKIN DAWO DASHI 90%:

kankancewar azzakarin namiji ya kasu kashi uku kuma kowanne yanada nasa matsalar saidai wani yafi wani.

🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴

(1) na farko akwai wanda azzakarinsa yake kankancewa ya koma kamar na karamin yaro musamman a lokacin sanyi to amma lokacinda yaji sha awa yana iya mikewa ya girma ta yanda zai iya jima i amma bayan yayi inzali azzakarinsa yana kara kankancewa hakika wannan bashida wata matsala babba saidai idan hakan tana faruwa dakai zan baka shawara ka kasance me tsarki da ruwan dumi amma ba wanda yakeda zafi sosaiba kuma yanada kyau ya zama iyalinka zata iya tayar maka sha awa bayan inzali.

🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴

(2) akwai wanda lokacinda baya sha’awa gabansa be kankanceba amma koda yaji sha’awa baya kara girma ma’ana saidai kawai ya kumbura ya mike babu abinda yake karuwa to wannan shima babu matsala sosai saidai ya kamata ka rage cin zaki da maiko.

🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴

(3) wani kuma azzakarinsa yana kankancewa lokacinda bayajin sha awa amma kuma koda yaji sha a wa baya karuwa sosa duk irin sha awar dayaji baya wuce tsayin 3-inc ko 8-cm wannan irinsa shine ya dace ya nemi magani domin bincike ya nuna namijinda yake gamsarda mace sosai shine wanda azzakarinsa yakai 5-inc ko kuma 10.3-cm kaurin kuma ya kai 3-cm lokacinda yake cikin sha awa.

ME MATA SUKAFI SO TSAYI KO KAURI?:

🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴

babu sahihin bayani akan wanda yafi gamsarda mace domin kowacce mace da abinda takeso saidai wanda farjinta yake bude tafi bukatar namiji me kaurin azzakari ita kuma wanda take matse take bukatar me tsayi a takaice kowanne yanada matukar muhimmanci a wajen namiji kuma bazaka gane hakanba saika rasa daya daga ciki

🍯

🍀 Copyright BY: Sirrin rike miji

FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji

EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com

FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji

WhatsApp: ☏+2348037538596

🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴MAGANIN KANKANCEWAR GABA:

DUK NAMIJI DA YANA FAMA DA KANKANCEWAR GABA NA SANYI KO ISTIMNA’I WANNAN MAGANIN YANA AIKIN DAWO DASHI 90%:

kankancewar azzakarin namiji ya kasu kashi uku kuma kowanne yanada nasa matsalar saidai wani yafi wani.

(1) na farko akwai wanda azzakarinsa yake kankancewa ya koma kamar na karamin yaro musamman a lokacin sanyi to amma lokacinda yaji sha awa yana iya mikewa ya girma ta yanda zai iya jima i amma bayan yayi inzali azzakarinsa yana kara kankancewa hakika wannan bashida wata matsala babba saidai idan hakan tana faruwa dakai zan baka shawara ka kasance me tsarki da ruwan dumi amma ba wanda yakeda zafi sosaiba kuma yanada kyau ya zama iyalinka zata iya tayar maka sha awa bayan inzali

(2) akwai wanda lokacinda baya sha’awa gabansa be kankanceba amma koda yaji sha’awa baya kara girma ma’ana saidai kawai ya kumbura ya mike babu abinda yake karuwa to wannan shima babu matsala sosai saidai ya kamata ka rage cin zaki da maiko.

(3) wani kuma azzakarinsa yana kankancewa lokacinda bayajin sha awa amma kuma koda yaji sha a wa baya karuwa sosa duk irin sha awar dayaji baya wuce tsayin 3-inc ko 8-cm wannan irinsa shine ya dace ya nemi magani domin bincike ya nuna namijinda yake gamsarda mace sosai shine wanda azzakarinsa yakai 5-inc ko kuma 10.3-cm kaurin kuma ya kai 3-cm lokacinda yake cikin sha awa.

ME MATA SUKAFI SO TSAYI KO KAURI?

babu sahihin bayani akan wanda yafi gamsarda mace domin kowacce mace da abinda takeso saidai wanda farjinta yake bude tafi bukatar namiji me kaurin azzakari ita kuma wanda take matse take bukatar me tsayi a takaice kowanne yanada matukar muhimmanci a wajen namiji kuma bazaka gane hakanba saika rasa daya daga ciki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button