Yanzu Yanzu Abba Gida Gida Yaba Rarara Kyautan Sabuwar Mota, Shiga Ka Kalla

Yanzu Yanzu Abba Gida Gida Yaba Rarara Kyautan Sabuwar Mota, Shiga Ka Kalla

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Gwamna Masari Ya Baiwa Rarara Kyautar Katafaren Gida A Jihar Katsina

 

Daga Comr Nura Siniya

 

Gwamna Aminu Bello Masari, na jahar Katsina ya gwangwaje mawaƙi Dauda Kahutu Rarara, da kyautar katafaren gida na miliyoyin Nairori a cikin birnin Katsina, Bayan Kona mashi gida da wasu matasa batagari Sukayi a jihar Kano.

 

“A wani bangare Kuma Rarara ya samu kyautar mota kusan guda 7 daga ƙone mashi zuwa yanzu wanda ciki har da “Land Cruiser wacce batajin alburushi.

 

Wane fata kuke yi mashi.

Ta ɗau wayar mijinta, taga yadda wata baiwar Allah take turo masa da saƙwanni na Soyayya kala-kala.

 

Ta ɗauki lambar ta rubuta saƙo kamar haka:

 

Zuwa ga ma’abociyar wannan lambar, haƙiƙa na ji daɗi sosai ganin yadda kike sanya mijina nishaɗi d murmushi da jin daɗi.

 

Tun lokacin da Likita y tabbatar d cewa yana fama da ciwon Hanta ya daina Dariya, ya daina walwala.

 

Abin ya ƙara muni bayan da aka sake auna shi aka tabbatar yana da tabin hankali.

 

Duk tsahon wannan lokacin ban g mijina cikin farin ba sai da ya haɗu dake. Nagode Nagode miki sosai

 

Tun daga ranar bai sake samunta a waya ba…!!! Ko gidansu yaje kullum sai a ce masa bata nan…!!

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button