Yanzu yanzu Allah Yayiwa Mutumin dayake Haka Kabari a Makabar ta Rasuwa…

Yanzu yanzu Allah Yayiwa Mutumin dayake Haka Kabari a Makabar ta Rasuwa…
Bayan matsin-lamba, Aisha Buhari ta janye ƙara kan ɗalibin da ya yi suka gare ta
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta janye ƙarar da shigar kan wani dalibin jami’ar tarayya dake Dutse, Aminu Mohammed, wanda ya kammala karatu a shekarar karshe bayan matsin lamba da kuma da alla-wadai da ga sassan kasar.
Da ya ke janye karar a yau Juma’a, lauyan masu shigar da kara, Fidelis Ogbobe, ya ce uwargidan shugaban kasa a matsayinta na uwa a kasa ta yanke shawarar janye karar, biyo bayan maganganu da ƴan Najeriya masu kishi su ka yi.
Ya dogara da Sashe na 108 karamin sashe na 2 (a) na Dokar Gudanar da Shari’a na Laifuka don nuna bukatar janye karar.
Da ya ke yanke hukunci kan lamarin, mai shari’a Yusuf Halilu na babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja, ya yaba wa Aisha Buhari bisa yadda ta ɗauki matakin yafe wa wanda ake tuhuma.
Yayin da ya ke bayar da takardar janye karar, alkalin ya yi kira ga iyaye da su rika sanya ido a kan ‘ya’yansu domin kaucewa sake faruwar hakan.
Muhammed, wanda ya fuskanci azabtarwa da kuma cin zarafi da suka hada da duka, ya fuskanci tuhume-tuhume na bata sunan uwargidan shugaban kasar Najeriya a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter.
A cewar wani rahoton ‘yan sanda, an kama Mista Muhammed ne a Jami’ar Tarayya Dutse a ranar 18 ga Nuwamba, 2022 bayan Misis Buhari ta umurci tawagar ‘yan sanda da su bi diddigin sa.
Sannan an tsare shi a wani wuri da ba a san ko ina ba ne, aka hana shi ganawa da danginsa da lauyansa, wanda hakan ya saba wa dokokin kare hakkin bil’adama na duniya
Wani matsafi ne bayan ya tuba yake bada wani labari maimatukar tada hankali
Ga kadan daga cikin abinda yake fada;
“Na kasance a lokacin da nake ayyukan tsafe tsafe mutane tundaga nesa domin inyi musu mummunan aiki (irin wanda ake kira GOBE DA NISA).
Nakan tura aljanu su shiga jikin duk wanda aka sanyani inyi aiki akansa (Ko jinya ko kashewa ko raba tsakanin mutane ko mallakar miji,ko wasa da azzakri arwani to Amma Akwai mutanen da idan na tura aljanu garesu nan take bukata take biya.
Akwai kuma wanda idan anyi aikin sai aljanun su dawo suce mun sunje wajen zamansa, ko gidansa, suna jin muryarsa amma basu ganinsa.
Wani kuma idan aljanun sunje gareshi sai su dawo suce muna hangesa anesa Amma ofan mun matso kusa sai mu dena ganinsa”.
Amma akwai kuma wadanda idan ya tura musu aljanu, sai Aljanun su dawo suce masa “Wallahi sun duba ko ina basu sameshi ba. Daga nan sai ya tura musu aljanu Maridai (JINNUL MARID) mafiya taurin kai Acikin aljannu su dinma haka zasu je su karaci neman su dawo basu ga mutumin da aka tara su wajensa ba.
Daga nan sai ya zabo Aljanu Ifritai ya turasu (JINNUL AFAREET sune mafiya karfin jiki da girman halitta a cikin aljanu) sai su dawo suce masa “Wallahi mun duba tun daga mahudar rana da mafadarta amma bamu ga mutumin nan ba.
Yakan tambayesu yace “Me yasa zaku ce baku ganshi ba, alhali yanzu haka yana nan a gidansa ko a shagonsa ko a wajen aikinsa?”
Sai suce “Wallahi mun duba fiye da sau dubu amma bamu ganshi ba”.
Wannan Boka matsafi yace “Yanzu bayan na tuba sai na fahimci cewar lallai mutane suna kama da junansu ne bisa gwargwadon yadda suke kulawa da zikirin Allah da karatun Alkur’ani.
Akwai mutumin da kwata kwata babu ruwansa da zama da alwala ballantana azkar din safe da yamma. Sallar ma ba kula yake da ita sosai ba. To wannan shine wanda da zarar anyi masa sihiri yake kamashi nan take.
Akwai kuma wanda yakan yi azkar din lokaci lokaci amma yana da Qusuri (wato takaitawa) wajen yawaita karatun Alkur’ani ko nafilfilin dare. To irin wannan shine wanda idan shaidanun sunje gareshi zasu rika jin sautinsa amma sa ganinsa.
To akwai kuma wanda bayan yayi azkar din safe da yamma sannan ko yaushe a cikin zikirin Allah yake. Sannan ga yawan yin sadaqah, nafilfili da karatun Alkur’ani ga kuma iyayensa ko malumansa suna yi masa addu’a.
To irin wannan shine wanda ko shaidanun sun tafi nemansa Kuma bazasu ganshiba koda zasu duba fadin duniya baki dayanta Allah bazai basu damar ganinsa ba.
Dama Allah ya fada a cikin Alkur’ani: “IDAN KANA KARANTA ALQUR’ANI MUNA SANYA KARIYA SHINGE MAI KAREWA ATSAKANINKA DA WADANNAN DA BASUYI IMANI DA RANAR LAHIRA BA”.
Na samu labarin ne akan shafin wani Balaraben Misra, (AL ITIFAHA) shine nafassara zuwa harshen Hausa fadakar da al’umma su gane muhimmancin Azkar da karatun Alkur’ani mai girma.
Ya Allah ka kara kare mu da kariyar ka ka kuma tasare mu daga dukkan Sharrin Mai sharri Albarkacin Annabi Mühãmmãd S.A.W Ãmêên 🤲.