Yanzu Yanzu An Bankawa Gidan mawaki Rara Wuta Saboda Yasaki Sabuwar Wakan Da Yayima Abba Gida Gida

Yanzu Yanzu An Bankawa Gidan mawaki Rara Wuta Saboda Yasaki Sabuwar Wakan Da Yayima Abba Gida Gida

Abin a Yaba Ahmad Musa Ya Ɗauki Nauyin Ƙarasa Ginin Gidansu Marigayi Kamal Abokí

 

Shahararren ɗan ƙwallon ƙafan Nageriya kúma Kaftin ɗin ƙungiyar Super Eagles, Captain Ahmed Musa MON ya kai ziyarar jaje da ta’aziyya ga iyayen matashin nan mai wasan barkwanci, Kamal Aboki wanda Allah Ya Yi wa rasuwa a ƴan kwanakin baya Sakamakón hatsarín Møta.

 

A ya yin ta’aziyyar, Captain Ahmad Musa ya ga gidan da Kamal ɗin ya fara ginawa iyayensa bai gama ba Allah Ya karɓi rayuwarsa. Yanzu Ahmad Musa ɗin ya ɗauki nauyin kammala musu ginin gidan gaba ɗaya.

 

Allah Ya sakawa Captain Ahmad Musa da Alkhairi haƙiƙa shi ɗin abin alfahari ne ya yi abin a yaba. Kuma dama ɗabi’arsa ce taimako da jin ƙan al’umma gami da ba da tallafin jari ga masu ƙaramin ƙarfi. Allah Ya ƙara yalwata arziƙinsa Ya saka masa da alkhairi. :

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button