Yar uwa idan kina so Nonon ki ya ciko koda ya zube domin Mijin ki yana sha’awar su to ga magani

Yar uwa idan kina so Nonon ki ya ciko koda ya zube domin Mijin ki yana sha’awar su to ga magani

 

INGATACCEN MAGANIN CIKOWAR KIRJI GA MATA

************************************************

Sakamakon wani bincike da mukayi akan mafiya yawan magungunan kara kirman nono, sai muka gano suna da illa ga lafiyar mata, dalilin haka yasa muka samarda ingantaccen maganin Kara girman nono marar illa kokadan galafiyar mata

YANDA ZA’AHADA MAGANIN

“””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””

Asamu katala(wata saiwace mai Kama da doya) sai Kuma hantsar giwa(shima yana Kama da doya Amma jikinsa akwai wasu saiyoyi zara-zara) sai a wanke, su fita tas sannan ayan-yanka su ashanya.

Idan sun bushe sai ahada su da jar kanwa ‘yar kadan Anika, sannan atankade.

YANDA ZA’AYI AMFANI DA MAGANINI

“””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””

Arika Shan cokali daya acikin Madara ta ruwa sau biyu arana zuwa kimanin wata daya.

Za’a iya yin kunun salala da garin maganin ake Shan Kofi daya sau biyu arana zuwa kimanin wata daya.

KARIN BAYANI DANGANE DA SHAN MAGANIN

“””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””

Wata idantayi amfani da maganin na sati daya, ya isheta, wata sati biyu wata uku, wata Kuma wata daya, yadangata da irin halittar nono da kuma irin girman da ake so yayi.

SANARWA

“””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””‘”‘””””””””””””””””””””””””””””””””””

Jama’a da yawa sun nemi na rika saka lambar wayeta akarshe kowanne post ina, don masu neman Karin bayani.

Daga yanzu insha’Allahu zanyi kokarin.llahu zanyi kokarin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button