Zazzafan martanin wata budirwa yar TikTok akn fada mata gaskiya da akai.

Wata Budirwa mai suna Zainab Mazankwaila Yar Asali jihar Kaduna tayiwa jama’a da suke cewa a gaya mata gaskiya martani mai zafi a wani Bidiyo da zaku gani a kasa. 

Kaman yadda kuka sani dai a yanzu Dandalin TikTok ya zama wajen iskanci da wasu yan mata keyi, haka zalika ya zama wajen habaici da zage zage a wajen wasu mutanen.

Idan baku mantaba a kwanan baya an sami sabani acikin wasu mata guda biyu Jamila Suddenly da Aisha zakee wanda har hakan yakisu da zubar da jini a tsakanin su.

Haka ita kuma wannan Budirwa mai suna Zainab Mazankwaila tayi martani ga masu cewa ta dena shigar banza da rawar iskanci sabida ita musulmace.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button